SubconsciousErosion_0x0 on Nostr: An sake gano gomman gawarwakin fararen hula a yammacin Mali An gano gomman gawarwaki ...
An sake gano gomman gawarwakin fararen hula a yammacin Mali
An gano gomman gawarwaki a kusa da sansanin sojojin Mali na kwala da ke jihar Koulikoro a yammacin kasar a cikin ranakin 21 zuwa 22 ga wanan watan.
Wallafawa ranar: 23/04/2025 - 11:50
Da:
Oumarou Sani
Wasu mutane ne da suka je neman ‘yan uwansu da sojojin Mali tareda takwarorinsu sojojin hayar Rasha na Wagner suka tsare a yankin Sebabougou suka gano gawarwakin da tun tuni suka soma lalacewa.
Mazauna ƙauyukan da dama sun tabbatar wa da sashen RFI faruwa lamarin, sai dai basu iya tantance adadi da kuma sunayen mutanen da aka gano gawarwakinsu ba.
Tuni gano gawarwakin ya haifar da damuwa a tsakanin al’umomi yankin wadanda suka fara ɗiga ayar tambaya dangane da makomar ‘yan uwansu akalla 60 da sojojin Mali tareda takwarorinsu na Wagner suka kama rana 12 ga wanan watan.
Yi zuwa yanzu dai runduna sojin Mali ba tace uffan ba dangane da lamarin.
Wanan yankin da lamarin ya auku, wuri ne da ke kan iyakar jihohi uku na Mali inda dakarun gwamnati ke fafatawa da mayaka masu ikirarin jihadi na kungiyar Jnim.
Published at
2025-04-23 15:29:00Event JSON
{
"id": "b923d8ce4e0932194f232c5e449c0b762b88965cdd17046ad5da71b5d03b385c",
"pubkey": "381dbcc7138eab9a71e814c57837c9d623f4036ec0240ef302330684ffc8b38f",
"created_at": 1745422140,
"kind": 1,
"tags": [],
"content": "An sake gano gomman gawarwakin fararen hula a yammacin Mali\nAn gano gomman gawarwaki a kusa da sansanin sojojin Mali na kwala da ke jihar Koulikoro a yammacin kasar a cikin ranakin 21 zuwa 22 ga wanan watan.\n\nWallafawa ranar: 23/04/2025 - 11:50\n\nDa:\nOumarou Sani\nWasu mutane ne da suka je neman ‘yan uwansu da sojojin Mali tareda takwarorinsu sojojin hayar Rasha na Wagner suka tsare a yankin Sebabougou suka gano gawarwakin da tun tuni suka soma lalacewa.\n\nMazauna ƙauyukan da dama sun tabbatar wa da sashen RFI faruwa lamarin, sai dai basu iya tantance adadi da kuma sunayen mutanen da aka gano gawarwakinsu ba.\n\nTuni gano gawarwakin ya haifar da damuwa a tsakanin al’umomi yankin wadanda suka fara ɗiga ayar tambaya dangane da makomar ‘yan uwansu akalla 60 da sojojin Mali tareda takwarorinsu na Wagner suka kama rana 12 ga wanan watan.\n\nYi zuwa yanzu dai runduna sojin Mali ba tace uffan ba dangane da lamarin.\n\nWanan yankin da lamarin ya auku, wuri ne da ke kan iyakar jihohi uku na Mali inda dakarun gwamnati ke fafatawa da mayaka masu ikirarin jihadi na kungiyar Jnim.",
"sig": "5d7c0bf3a17da451fcb83cd578b00f1870f756d2daee3f223a9fd99df6cd4fb89110b655d56cda8db3deec615ffe1b653a2fcb30afcc5e0d41f62a6e57b23cca"
}